VOA60 Duniya: Shugaban China Xi Jingping Ya Yi Jawabin Kishin Kasa Mai Jan Hankali, A Taron Majalisar Wakilai Ta Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban China Xi Jingping ya yi jawabin kishin kasa mai jan hankali, a taron majalisar wakilai ta kasar wanda aka yi a karo na 13, inda ya yi kira ga China da ta tashi tsaye wajen kimar da ta cancance ta a idon Duniya.