Shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House jiya Litinin da yamma bayan shafe sa'oi 72 a kwance a asibitin sojoji na Walter Reed

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House jiya Litinin da yamma bayan shafe sa'oi 72 a kwance a asibitin sojoji na Walter Reed inda ya yi jinyar cutar COVID-19.