Shugaban Amurka Donald Trump Ya Isa Cibiyar Kiwon Lafiya Ta Sojoji Ta Walter Reed Don Jinya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Cibiyar Kiwon Lafiya ta Sojoji ta Walter Reed ranar Juma’a, bayan da aka gwada aka tabbatar da cewa ya kamu da cutar COVID-19. Ana sa tsammanin zaman shugaban na 'yan kwanaki a asibitin sojoji.