Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46 a ranar Laraba 20 ga watan Janairu 2021, inda ya rantse ya karbi ragamar kasar

Your browser doesn’t support HTML5

An rantasr da sabon shugaban kasar Amurka Joe Biden. Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46 a ranar Laraba 20 ga watan Janairu 2021, inda ya rantse ya karbi ragamar kasar.