Shin Za Ku Iya Yafewa Mayakan Boko Haram?

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kungiyar assasa zaman lafiya a Maiduguri ta shirya wani taro na fadakar da mutanen da iftila’in kungiyar Boko Haram ya shafa, muhimmancin yafewa mayakan Boko Haram da suka tuba domin samun zaman lafiya mai dorewa.