Shin Me Ya Sa Sai 'Yan Takarar Neman Shugabancin Amurka Sai Sunyi Muhawara?

Donald Trump na jam'iyyar Republican da Hillary Clinton ta jam'iyyar Democrat

'Yan takarar neman shugabancin Amurka snyi muhawararsu ta farko ranar Litinin cikin muhawurori uku da zasu yi to ko menene dalilin yin hakan?

Shurin Dimokradiya A Yau ya gayyato wani tsohon ma'aikacin tashar Muryar Amurka wanda ya yi fashin baki.

Ga bayanin.

Your browser doesn’t support HTML5

Shin Me Ya Sa Sai 'Yan Takarar Neman Shugabancin Amurka Sai Sunyi Muhawara? - 10' 22"