Shafa Lalle Ya Sa Tangardar Na’urar BVAS A Wasu Wurare Na Jihar Borno Lokacin Zaben Gwaji

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa mutane a Maiduguri babban birnin Jihar Borno sun fito da dama domin INEC ta gudaanar da Zaben gwaji, an samu tangardar na’urar BVAS a wasu wurare, amma Jami’in Zabe Aliyu Abubakar ya ce shafa lalle da lalacewar yatsu kan kawo hakan.