Sauraron Shari'ar Oscar Pistorius

Sauraron karar Oscar Pistorius a kotun Pretoria.

Sauraron karar Oscar Pistorius a kotun Pretoria.

Sauraron karar Oscar Pistorius a kotun Pretoria.

Oscar Pistorius a babbar kotun Pretoria.
 
Sauraron karar Oscar Pistorius a kotun Pretoria.
 
Oscar Pistorius a lokacin da ya ke barin Kotu  a Pretoria.

A watan Yuni ne za a yankewa tsohon tauraron nan mai gudun Pampalaki, Oscar Pistarius hukunci, bisa laifin kisan budurwarsa, biyo bayan zaman da babbar kotun birnin Pretoria ta yi yau litinin. 18 ga watan Afrilu.