Sabuwar Takaddama ta Barke Tsakanin Kamfanin Areva da Gwamnatin Jamhuriyar Niger

Areva

Wata sabuwar takaddama ta barke tsakanin kamfanin Areva da gwamnatin jamhuriyar Niger.
Wata sabuwar takkadama ta kunno kai tsakanin kamfanin Areva da gwamnatin jamhuriyar Niger, akan wata sabuwar yarjejeniyar hakar ma'adini uranium a Niger.

Saurari karin bayani.

Your browser doesn’t support HTML5

Sabuwar takkadama ta barke tsakanin kamfanin Areva da kasar Niger