Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Sabon Babban Hafsin Sojojin Yakin Ruwa, Rear Admiral Usman O. Jibrin

Sabon Hafsin sojojin ruwa, Rear Admiral Usman O. Jibrin a lokacin da yake karbar na’urar hangen nesa daga hannun Vice Admiral Dele Joseph Ezeoba, a lokacin bukin karbar shugabanci a shedkwartar Tsaron Kasa a birnin Abuja, Junairu 20, 2014.

Sabon Hafsin sojojin ruwa, Rear Admiral Usman O. Jibrin.

Sabon Hafsin sojojin ruwa, Rear Admiral Usman O. Jibrin a lokacin da yake karbar na’urar hangen nesa daga hannun Vice Admiral Dele Joseph Ezeoba, a lokacin bukin karbar shugabanci a shedkwartar Tsaron Kasa a birnin Abuja, Junairu 20, 2014.

Mayakan Ruwa suna hallartar taron sauyin shugabanci a birnin Abuja Junairu 20, 2014.

Shugaba Goodluck Jonathan