VOA60 AFIRKA: Saad Mohammed Dan kasar Masar Na Kokarin Rubuta Qur’ani Mafi Girma a Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Egypt: Saad Mohammed yana kokarin rubuta Qur’ani mafi girma a duniya bisa kokarinsa na samun sunansa ya shiga kundin tarihi na duniya.