Ruwan Sama Mai Karfi Ya Tilastawa Mazauna Douala Fita Daga Gidajensu
Your browser doesn’t support HTML5
Ruwan sama mai karfin gaske ya tilasta mazaunan Douala fita daga gidajensu da kewayensu Juma'a, 21 ga Agusta.
Douala ita ce birni mafi girma a Kamaru kuma babban birninta na tattalin arziki.
-AFP