Ruwan Sama Kamar Da Bakin Kwaryar Ya Mamaye Garin Jaipur a Kasar Indiya

Your browser doesn’t support HTML5

Ruwan sama kamar da bakin kwarya ne ya mamaye garin Jaipur na jihar Rajasthan da ke Arewacin Indiya, Juma'a, 14 ga Agusta, ya lalata motoci da haifar da mummunan ambaliyar ruwa.