Rishi Sunak Sabon Firai Ministan Birtaniya Ya Kai Ziyara Ga Sarki Charles Na III

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon ministan kudin Birtaniya, Rishi Sunak ya lashe zaben jam'iyyar conservatives, inda ake sa ran za a rantsar da shi a matsayin sabon firai Minista, ya kuma kai ziyara ga Sarki Charles na III ranar Talatar da ta gabata, don amsa gayyatar kafa gwamnati.