Rawar Da Baki Ke Takawa A Siyasar Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Al’ummomi, ‘yan asalin wasu kasashe daban-daban da ke zama a nan Amurka, sun yi gwagwarmaya sosai wajen samun wakilci a kasar ta hanyar zabe. Muryar Amurka na bayyana wasu ‘yan siyasa masu tasowa da ke da alaka kai-tsaye da nahiyar Afirka, wadanda ke sauya fasalin siyasar Amurka.
Al’ummomi, ‘yan asalin wasu kasashe daban-daban da ke zama a nan Amurka, sun yi gwagwarmaya sosai wajen samun wakilci a kasar ta hanyar zabe. Muryar Amurka na bayyana wasu ‘yan siyasa masu tasowa da ke da alaka kai-tsaye da nahiyar Afirka, wadanda ke sauya fasalin siyasar Amurka. Daya daga cikinsu ita ce Esther Agbaje wadda iyayenta suka fito daga Najeriya. Ga labarinta: