Hotunan AZumin Ramadan Daga Sassa Dabam-Dabam Na Duniya
Hotunan AZumin Ramadan Daga Sassa Dabam-Dabam Na Duniya
Kenya
Iran
Pakistan
Yemen
Indonesia
Masar
Masu karatun al-Qur'ani cikin masallaci a al-Qahira, Masar
Shugaba Barack Obama na Amurka yana marhabin da baki lokacin liyafar buda baki a cikin fadarsa ta White House, ran litinin 22 Yuni, 2015.
Yara suna karatun al-Qur'ani a wata makaranta a Benghazi, a kasar Libya
Abincin buda baki a Mogadishu, babban birnin Somaliya
Kashmir bangaren kasar Indiya
Bangladesh