NOMA TUSHEN ARZIKI: Za Mu Taimakawa Manoman Rani A Sokoto Da Kayan Aiki - Aminu Waziri Tambuwal - Nuwamba 22, 2022

Mohammed Baballe 2

Shirin na wannan makon ya tattauna da gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, inda ya bayyana mana irin kokarin da gwamnatinsa ke yi wajen taimakawa manoma a jiharsa da kayayyakin aiki noma.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Za Mu Taimakawa Manoman Rani A Sokoto Da Kayan Aiki - Aminu Waziri Tambuwal