NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Rikici Tsakanin Manoma da Makiyaya A Arewacin Najeriya, Kashi Na Biyu - Yuni 11, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai daura ne a kan batun hanyoyin da za'a magance fitina ko rashin jituwa tsakanin manoma da makiya a arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Rikici Tsakanin Manoma da Makiyaya A Arewacin Najeriya 8'22'.mp3