NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Rikici Tsakanin Manoma da Makiyaya A Arewacin Najeriya, Kashi Na Daya - Yuni 04, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun hanyoyin da za'a magance fitina ko rashin jituwa tsakanin manoma da makiya a arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Rikici Tsakanin Manoma da Makiya A Arewacin Najeriya 8'25".mp3