WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke cewa a wannan shekarar kimanin mutane miliyan 31 za su fuskanci yunwa a Najeriya.
Sai dai masu ruwa da tsaki a harkokin noma a Najeriya sun bayyana dalilai da suka sa yin noma ya yi tsada sosai da kuma hanyoyin da za'a bi domin kaucewa wannan barazana.
Saurari shirin da Mohammed H. Baballe ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5