NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda 'Yan Najeriya Ke Kokawa Kan Tsadar Kayan Masarufi A Watan Ramadan - Maris 12, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan, ya tattauna da wasu 'yan Najeriya, inda suka koka kan tsadar kayan masarufi a cikin watan Azumi na Ramadan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda 'Yan Najeriya Ke Kokawa Kan Tsadar Kayan Masarufi A Watan Ramadan.mp3