NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Tsadar Man Fetur Ke Barazana Ga Manoman Najeriya, Kashi Na Daya - Agusta 29, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da daya daga cikin shugabannin manoma a jihar Jigawa, inda ya bayyana irin matsalolin da ke damun su, kama daga tsadar man fetur da na rayuwa da kuma satar kayan amfani gona.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Tsadar Man Fetur Da Satar Kayan Amfani Gona Ke Barazana Ga Manoma A Najeriya, Kashi Na Daya - Agusta 29, 2023