NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Takunkumin ECOWAS Ke Shafar Harkokin Kasuwanci A Nijar - Janairu 16, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da manoma da 'yan kasuwa daga yankin arewacin jamhuriyar Nijar da su ke cin kasuwar shekarar-shekara a birnin Yamai, inda suka koka kan rashi samun ciniki da suka danganta shi da takunkumin da ECOWAS ta kakabawa kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Takunkumin ECOWAS Ke Shafar Harkokin Kasuwancin A Nijar .mp3