NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Monoman Kayan Gwari Ke Tafka Asarar Biliyoyin Naira A Sokoto - Kashin Na Uku - Yuni 06, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na uku kuma na karshe na yadda manoman kayan gwari ke tafka asara ta biliyoyin Naira a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, saboda rashin wurin adana kayan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Monoman Kayan Gwari Ke Tafka Asarar Biliyoyin Naira A Sokoto 7'00.mp3