NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Monoman Kayan Gwari Ke Tafka Asarar Biliyoyin Naira A Sokoto - Kashin Na Daya - Mayu 23, 2023

Mohammed Baballe 2

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba yadda manoman kayan gwari ke tafka asara ta biliyoyin Naira a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, saboda rashin wurin adana kayan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Monoman Kayan Gwari Ke Tafka Asara Biliyoyin Naira A Jihar Sokoto - Kashin Na Daya - Mayu 23, 2023 .mp3