Shirin Noma Tushen Arzikin na wannan makon, ya tattauna da daya daga cikin shugabannin manoman karkarar Timia da ke tsakiyar hamadar Saharar jihar Agadez, Malam Ibrahim Adam, kan irin kayayyakin da suka kawo kasuwar bajakoli ta bana a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar da kuma yadda suke noma kayan.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Manoman karkarar Timia Suka Bude Kasuwar Bajekolin Kayan Abinci A Yamai .mp3