NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja, Kashi Na Daya - Oktoba 10, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arzikin na wannan makon, ya duba batun kafa sabuwar ma'aikata ta musamman mai kula da makiyaya ta farko a tarihin jihar kan irin rawar da za ta taka wajan samar da tsaro da kuma bunkasa kiwo.

Saurari sautin:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Kan Wajen Samar Da Tsaro A Jihar Neja PT1.mp3