WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai duba batun shirin kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da Ministan Harkokin Noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya yi.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa.mp3