WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tsokacin sakataren kungiyar manoman Najeriya ta AFAN da manoma kan batun kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da Ministan Harkokin Noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya yi.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Shirin Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa 6'20'.mp3