NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Wasu Kayayyakin Abinci Suke A Najeriya Da Nijar Bayan Fara Azumin Watan Ramadan, Afrilu 05, 2022

Mohammed Baballe 2

Yayin da al’ummar Musulmi a fadin duniya suka fara azumin watan Ramadan na wannan shekara, shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai yi dubi ne a kan farashin wasu kayayyakin abinci, da aka fi yawan amfani da su a irin wannan lokaci na azumi, a kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Wasu Kayayyakin Abinci Suke A Najeriya Da Nijar Bayan Fara Azumin Watan Ramadan