NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa, Kashi Na Uku - Nuwamba 08, 2022

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, Babban Sakataran Hukumar Bada Agajin Gaggawa na jihar Adamawa, Dr. Mohammed Aminu Sulaiman, ya yi karin haske kan dalilan da suka haddasa ruwa a jihar Adamawa da kun hanyoyin da za'a bi a magance su.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa PT