NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa, Kashi Na Biyu - Nuwamba 01, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya, a tattaunawa da Babban Sakatarrn Hukumar Bada Agajin Gaggawa na jihar Adamawa, Dr. Mohammed Aminu Sulaiman, kan ambaliayr ruwa da ta yi sandiyar lalata gonaki da dukiya mai yawa a jihar Adamawa.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa PT2