NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi, Kashi Na Daya - Nuwamba 21, 2023

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki da wasu 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa, tun bayan da gwamnatin kasar ta cire tallafin man fetur a watan Mayu da ya wuce.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi - 7'01"