NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Al'ummar Musulmi A Ghana Sun Koka Kan Tsadar Kayan Masarufu Lokacin Azumin Ramadan - Afrilu 04, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya yada zango ne a kasar Ghana, inda wasu al’ummar Musulmi a kasar suka koka kan tsadar kayan masarufi, da ake alakantawa da neman riba mai yawa da wasu ‘yan kasuwa ke yi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Al'ummar Musulmi A Ghana Sun Koka Kan Tsadar Kayan Masarufu Lokacin Azumin Ramadan.mp3