NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwayen Wasu Shirye-Shiryen Da Muka Kawo Muku A Shekarar 2024, Kashi Na Biyu - Disamba 31, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku bitar wasu daga cikin shirye-shiryen da muka kawo muku a wannan shekara ta 2024 da mu ke ban kwana da ita.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwayen Wasu Shirye-Shiryen Da Muka Kawo Muku A Shekarar 2024.mp3