WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba wani taro da aka gudanar na daraktocin noma na kananan hukumomi 774 a Najeriya, inda suka tattauna yadda za'a wayar da kan mahalarta taron da kuma ba da shawara ga gwamnatin tarayyar kasar.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5