NOMA TUSHEN ARZIKI: Taron Yadda Za'a Inganta Noma Tun Daga Kananan Hukumomi 774 A Najeriya, Kashi Na Biyu - Disamba 03, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da mahalarta taron daraktocin noma na kananan hukumomi 774 a Najeriya, inda suka tattauna yadda za'a wayar da kan mahalarta taron da kuma ba da shawara ga gwamnatin tarayyar kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Taron Yadda Za'a Inganta Noma Tun Daga Kananan Hukumomi 774 A Najeriya.mp3