NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - Kashi Na Hudu - Afrilu 06, 2021

Mohammed Baballe

Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa a kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma a Najeriya.

Muna kuma tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakiliyar mu Medina Dauda ta fara da tambayar farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku kamar haka….

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya