WASHINGTON D.C. —
Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa a kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma a Najeriya.
Muna kuma tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.
A cikin shirin namu na wannan makon, zamu daura a inda muka tsaya a makon da ya gabata, wanda Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku ya fara yin karin bayani kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma.
Your browser doesn’t support HTML5