Washington, DC —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya haska fitila kan matsayar gwamnatin mulkin soji ta Jamhuriyar Nijar kan fitar da wadansu kayan abinci kasashen ketare. Shirin ya kuma nazarci halin da kasashen duniya ke ciki a fannin samar da abinci ga al'umma, a daidai lokacin da ake kiyaye ranar abinci ta duniya.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5