Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI:Gwamnatin Nijar Ta Hana Fitar Da Wasu Kayan Abinci Zuwa Ketare, Kashi Na Daya - Oktoba 08, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako ya duba batun matakin da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauka na hana fitar da wasu nau'in kayan abinci zuwa kasashen waje, yayin da aka fara girbin kayan abinci na damunar bana.

Saurari rahoto na musamman da Souley Moumouni Barma ya hada mana kan batun:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Gwamnatin Nijar Ta Hana Fitar Da Wasu Kayan Abinci Zuwa Ketare '8'15".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:21 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG