NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi, Kashi na Daya, Satumba 20, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya duba wasu matsaloli da kalubale da wasu manoma suke fuskanta a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manona Suke Fuskanta A Jihar Bauchi PT1