NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi, Kashi na Uku, Oktoba 04, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon zai daura ne a inda muka tsaya a makon da ya gabata, inda shugaban manoman alkama ta Najeriya reshen jihar Bauchi, Muhammad Juli Adamu, ya fara bayyana matsaloli da kalubale da suke fuskanta.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi PT3