NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi, Kashi na Biyu, Satumba 27, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon zai daura ne a inda muka tsaya a makon da ya gabata, inda ya fara duba wasu matsaloli da kalubale da wasu manoma suke fuskanta a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi PT2