NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya, Kashi Na Daya - Janairu 07, 2025

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba batun matsalolin da ke kawo tarnaki ga harkokin noma da kiwo, don samar da kayan abinci a Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya "9'11".mp3