NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakin Magance Rikici Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Sokoto, Kashi Na Daya - Yuni 18, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun yadda za'a magance rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Sokoto.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

06-18-24 NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakin Magance Rikici Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Sokoto 8'28".mp3