NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakin Magance Rikici Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Sokoto, Kashi Na Biyu - Yuni 25, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu kuma na karshe kan batun yadda za'a magance rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Sokoto.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakin Magance Rikici Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Sokoto 9'00".mp3