NOMA TUSHEN ARZIKI: Manoman Albasa Da Kasuwancinta Sun Yi Kira Da Wasu Gwamnatocin Afirka Da Su Cire Shingayen Kasuwanci - Nuwamba 16, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakilin mu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna mana da wasu Shugabannin Kungiyar Masu Noman Albasa da Sarrafara da kuma Kasuwancin daga kasashen Afirka ta Yamma da Afirka ta Tsakiya, jim kadan bayan sun gudanar da wani taro a jihar Kano da ke Najeriya domin neman hanyoyin magance irin matsalolin da suke fuskanta.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Manoman Albasa Da Kasuwancinta Sun Yi Kira Da Wasu Gwamnatocin Kasashen Afirka Da Su Cire Shingayen Kasuwanci