NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Mu Ke Fuskanta A Harkokin Noma a Najeriya - Alhaji Sule Kanya, Kashi na Biyu, Fabrairu 09, 2021

Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa da Alhaji Sule Aliyu Kanya, manomi da ya shafe sama da shekara 20 yana noma a Najeriya, wanda ya fara yi mana karin bayani kan irin kalubalen da manoma suke fuskanta daga wasu makiyaya, da yadda suke samun amfanin gona a da, da suke amfani da taki na gargajiya.

A cikin shirin mu na wannan makon, wakiliyarmu a Abuja Hauwa Umar, ta fara da tambayarsa kamar haka…...

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Mu Ke Fuskanta A Harkokin Noma a Najeriya - Alhaji Sule Kanya