NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - Kashi na Daya, Janairu 05, 2021

Mohammed Baballe

Yayin da gwamnatin Najeriya ta dukufa wajan farfado da harkokin noma a kasar, domin ganin ta dogara wajan ciyar da kanta da kuma samawa ‘yan kasa aiki yin.

Wakilinmu a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna da Shugaban kungiyar manoman alkama a Najeriya, Alhaji Salim Sale Muhammad, inda ya bayyana irin kalubalen da masu noman alkama su ke fuskanta a Najeriya, duk kuwa da shirin da gwamnatin tarayyar kasar ta kaddamar na tallafawa manoman. Ya kuma fara da tambayarsa kamar haka.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - 6'30